logo

HAUSA

Yawan sabbin masu kamuwa da cutar COVID-19 a rana guda ya karu sosai a Canada

2021-12-21 15:31:40 CRI

Yawan sabbin masu kamuwa da cutar COVID-19 a rana guda ya karu sosai a Canada_fororder_1128185132_16400689204591n

Yawan sabbin masu kamuwa da cutar COVID-19 a rana guda ya karu sosai a Canada_fororder_1128185132_16400689204271n

Yawan sabbin masu kamuwa da cutar COVID-19 a rana guda ya karu sosai a Canada_fororder_1128185132_16400689204861n

Yawan sabbin masu kamuwa da cutar COVID-19 a rana guda ya karu sosai a Canada_fororder_1128185132_16400689205231n

Gidan telibijin na kasar Canada ya ruwaito cewa, a ranar 20 ga wata, karo na farko ne yawan sabbin masu kamuwa da cutar COVID-19 a rana guda ya wuce dubu 10, ya kai 10621, yayin da yawan masu kamuwa da cutar ya kai 1894981 baki daya a kasar. 

Tasallah Yuan