logo

HAUSA

'Yan sandan Birtaniya sun ayyana fashewar mota a Liverpool a matsayin harin ta'addanci

2021-11-16 09:33:32 CRI

'Yan sandan Birtaniya sun ayyana fashewar mota a Liverpool a matsayin harin ta'addanci_fororder_1128067152_16369977179431n

'Yan sandan Birtaniya sun ayyana fashewar mota a Liverpool a matsayin harin ta'addanci_fororder_1128067152_16369977177671n

Ranar 15 ga wata, bangaren 'yan sandan Birtaniya ya ayyana fashewar mota a Liverpool a ranar 14 ga wata a matsayin harin ta'addanci, an kama mutane 4 bisa dokar yaki da ta'addanci. 

Tasallah Yuan