Yadda aka maraba da sabbin dalibai ta hanyar shirya wasan jefa wa juna kumfa
2021-10-21 22:35:23 CRI
Allah daya gari bamban. Yadda jami’ar St Andrews ta kasar Birtaniya ta maraba da sabbin dalibai ta hanyar shirya wasan jefa wa juna kumfa. An ce, wannan al’adar na da tarihin kusan shekaru 600.