logo

HAUSA

Uganda: Mutane 2 sun rasa rayukansu cikin fashewar babbar mota mai daukar fasinja

2021-10-26 10:05:15 CRI

Uganda: Mutane 2 sun rasa rayukansu cikin fashewar babbar mota mai daukar fasinja_fororder_1127995065_16352032106151n

Uganda: Mutane 2 sun rasa rayukansu cikin fashewar babbar mota mai daukar fasinja_fororder_1127995065_16352032106491n

Ranar 25 ga wata, mutane 2 sun rasa rayukansu cikin fashewar babbar mota mai daukar fasinja a yankin Mpigi da ke tsakiyar kasar Uganda, yayin da wasu suja jikkata. Yanzu ana bin bahasin lamarin. (他Tasallah Yuan)

Tasallah Yuan