logo

HAUSA

Guangzhou: an yi wa al'umma rigakafin COVID-19 yadda ya kamata

2021-08-10 20:01:27 CRI

图片默认标题_fororder_883eaf3e70474395941d883422b0498b

图片默认标题_fororder_09145e6b85664f90965c7a75f273190e

图片默认标题_fororder_e28c5d7401e5409eb2e2d2caf1bca5aa

图片默认标题_fororder_f22e6acec3ec4153a66e9728c0e7b6d7

Kwanan baya, an fara yi wa mazauna birnin Guangzhou na lardin Guangdong alluran rigakafin annobar COVID-19 a manyan motoci masu daukar fasinja, wadanda aka yi musu kwaskwarima don su dace da yi wa al'umma alluran a ciki.

Tasallah Yuan