logo

HAUSA

An dakatar da cin abinci a fili a duk unguwar Yuexiu dake birnin Guangzhou

2021-06-09 19:56:03 CRI

An dakatar da cin abinci a fili a duk unguwar Yuexiu dake birnin Guangzhou_fororder_0609-2

An dakatar da cin abinci a fili a duk unguwar Yuexiu dake birnin Guangzhou_fororder_0609-4

An dakatar da cin abinci a fili a duk unguwar Yuexiu dake birnin Guangzhou_fororder_0609-3

Bisa matakan tinkarar cutar COVID-19, an dakatar da cin abinci a fili a duk unguwar Yuexiu dake birnin Guangzhou, da kuma rufe dakunan kayan al'adu na gajeren lokaci.