logo

HAUSA

Xi ya ziyarci birnin Nanning dake kudancin kasar Sin

2021-04-27 17:13:05 CRI

Xi ya ziyarci birnin Nanning dake kudancin kasar Sin_fororder_1127381737_16195032672241n

A yau ne, Xi Jinping, babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban kasar, ya ziyarci birnin Nanning dake yankin Guangxi mai cin gashin kansa dake kudancin kasar.

Yayin ziyarar, Xi ya duba kayayyakin al’adu na kabilar Zhuang da aka baje kolinsu, a dakin nune-nunen kayan tarihi dake Guangxi, sannan ya kalli wasannin gargajiya da aka nuna.

Shugaba Xi ya kuma fahimci, yadda ake yayata hadin kai da ci gaban kabilu da kare da kuma gadon al’adun kabilu. (Ibrahim)

Ibrahim