logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin da mai dakinsa sun aika da sakon ta’aziyya ga sarauniyar Ingila kan rasuwar mijinta

2021-04-10 16:21:49 CRI

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin da mai dakinsa Madam Peng Liyuan sun aika da sakon ta’aziyya ga sarauniyar Ingila Elizabeth II kan rasuwar mijinta Yarima Philip, inda suka bayyana alhinin rasuwar Yariman, tare da jajantawa sarauniyar da iyalinta. (Tasallah Yuan)

Tasallah Yuan