logo

HAUSA

Xi ya bukaci a kara kaimi wajen dakile ayyukan masu aikata zamba ta kafar sadarwa da kuma Intanet

2021-04-09 20:03:45 CRI

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a dauki matakai kan tsarin mayar da jama’a akan komai tare da aiwatar da matakan dakilewa yadda ya kamata, da kandagarki, da daidaitawa gami da matakan kawo karshen ayyukan masu aikata zamba ta kafar sadarwa da yanar gizo.

Xi ya bayyana haka ne, a umarnin baya-bayan nan da ya bayar kan aikin yaki da masu aikata zamba ta kafar sadarwa da yanar gizo.(Ibrahim)

Ibrahim