logo

HAUSA

Firaministan kasar Peru: A ran 9 ga wata ne, ake sa ran allurar rigakafin COVID-19 miliyan 1 da kasar Sin ta samar, za su isa kasar

2021-02-02 15:54:42 CRI

Kafar yada labarai ta Sputnik ta kasar Rasha ta ba da labari cewa, rukunin farko na allurar rigakafin cutar COVID-19 da kasar Peru ta saya daga kasar Sin za su isa kasar a ran 9 ga wata, sauran allurar za su isa kasar a watan Fabrairu da Maris. Za a fara yiwa masu aikin jiyya allurar. (Amina Xu)