9) Ziyara ga babban Buddha na Leshan


Ran 29 ga watan Mayu, 2009

abban Buddha, babban abun al'ajabi ne da mabiya addinin Buddha suka sadaukar da kansu da kuma rayuwarsu wajen sassaka babban Buddha na Leshan. Babu shakka na yi mamakin yadda aka sassaka wannan babban gunki na Buddha, kuma babu shakka addinin Buddha yana ba da babbar gudumawa wajen kawo fatan alheri da ci gaban dorewar zaman lafiya a duk fadin duniya.