8) Ziyara ga tsohon garin Shangli na birnin Ya'an


Ran 28 ga watan Mayu, 2009

Tsohon garin Shangli cike yake da tsarin fasahar gine-gine na mutanen zamanin da can-can baya dake bayyana irin himma da kwazo da mazauna garin Shangli suke da ita a da can baya, kuma har ya zuwa yanzu irin wannan hikima da fasaha ta mutanen da na Shangli tana kawo alhari ga kasar Sin domin tana burge baki masu zuwa ziyarar bude ido a nan kasar Sin.