c

6) Ma'adanar kayayyakin tarihi ta Jinsha a birnin Chengdu


Ran 27 ga watan Mayu, 2009

abu shakka, kasar Sin tana da dogon tarihi na shekaru aru-aru da suka wuce, kayayyakin tarihi na Jinsha suna da ban sha'awa da kuma mamaki sosai domin sun alamanta mini cewa, kasar Sin tana da kabilu iri iri daban daban kuma kowace kabila tana da al'adu nata da kuma muhimmiyar gudunmawa da take badawa wajen ci gaban bunkasuwar kasar Sin.