7) Ziyara ga birnin Ya'an na jihar Sichuan


Ran 28 ga watan Mayu, 2009

Kasar Sin ta zama zuciyar duniya mai kawo fatan alheri da wadata ga dukkan al'ummar kasashen duniya sakamakon kasar Sin ita ce mafarin gano ganyen shayi a duniya na dutsen Mengding. Al'adar shayi ta kasar Sin babbar gudumawa ce da kasar Sin ta ba da ga duk duniya.