in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kai hari kan wani babban shago a Nairobi
2013-12-09 16:22:06 cri


Ranar 21 ga watan Satumba, 'yan ta'adda sun kai hari kan babban shagon Westgate Mall da ke birnin Nairobi, hedkwatar kasar Kenya, inda mutane 67 suka rasa rayukansu, yayin da mutane fiye da 170 suka jikkata. Bisa adadin da kungiyar ba da agaji ta Red Cross ta kasar ta gabatar, an ce, akalla mutane 39 sun bace sakamakon harin.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China