in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi musayar wuta a wani babban kanti dake Kenya
2013-09-21 20:27:06 cri
A ranar Asabar 21 ga wata, wasu dakaru masu dauke da makamai sun kai hari kan wani babban kanti dake birnin Nairobi, hedkwatar kasar Kenya, inda suka yi musayar wuta da 'yan sanda, wadda ta yi sanadiyyar hasarar rayuwar wasu mutane.(Fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China