in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya gana da sakataren wajen masarautar Burtaniya
2018-07-31 13:56:58 cri

Jiya Litinin da yamma, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gana da sakataren wajen masarautar Burtaniya Jeremy Hunt a birnin Beijng, wanda ya zo kasar Sin don halartar taron shawarwari kan tsare-tsaren kasashen biyu karo na 9. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China