in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kandagarkin rikice-rikice shi ne hanyar mafi amfani wajen kiyaye fararen hula
2018-05-23 13:40:35 cri
Jiya Talata, zaunannen wakilin kasar Sin dake MDD Ma Zhaoxu, ya bayyana a taron muhawara kan kiyaye fararen hula yayin rikice-rikice wanda kwamitin sulhu na MDD ya gudanar cewa, a matsayin cibiyar tsarin tsaro na kasa da kasa, ya kamata kwamitin sulhu na MDD ya aiwatar da ayyukan kiyaye tsaro, da wanzar da zaman lafiyar kasa da kasa yadda ya kamata, da kuma matakan diflomasiyya na rigakafi, da kuma sa kaimi da a warware rikice-rikice ta hanyar siyasa, ta yadda za a dakilewa al'ummomin kasa da kasa fuskantar wahalar tashe-tashen hankali.

Haka kuma, ya kamata kasa da kasa su karfafa dunkulewar al'ummarsu, da kuma yin shawarwari kan gudanar da harkokin kasa da kasa cikin hadin gwiwa, ta yadda za a tabbatar da zaman lafiyar duniya. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China