in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A zamanin yanzu shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yaba da wadannan fararen hula
2018-04-30 19:48:00 cri

Al'ummar Sin

Labaransu: An sami farfadowar kasar Sin bisa kokarin da dukkanin al'ummomin kasar suka yi.

Shugaba Xi Jinping ya ce, dukkan al'ummomin kasar za su gane ci gaban kasa a sabon zamani da idanunsu, saboda an shiga wannan sabon zamani ne sakamakon kokarin da suka yi a fannoni daban daban. Muddin dai aka ci gaba da hada hannu domin neman ci gaba, ba wanda zai hana al'ummomin kasar Sin wajen cimma burinsu.(Zainab, Maryam, Amina)


1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China