in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A zamanin yanzu shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yaba da wadannan fararen hula
2018-04-30 19:48:00 cri

Dolker da Yangzom

Sana'a: Masu kiwon dabobbi na jihar Tibet

Labari: A yanki mai tsayin mita 3600 daga leburin teku a jihar Tibet, kankara na shafar wannan yanki har zuwa rabin kowace shekara, wadannan 'yan mata biyu da mahaifinsu suna tsaron wannan yanki dake gabar kasar.

Shugaba Xi Jinping ya yaba da cewa, ina fatan ku dora a kan tunanin kishin kasa da kiyaye bakin iyakar kasar Sin. Ta yadda za ku zama abun koyi ga sauran masu kiwon dabobbi a wannan yanki don kiyaye tsaron kasa da tabbatar da zaman rayuwar kasa cikin alheri.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China