in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A zamanin yanzu shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yaba da wadannan fararen hula
2018-04-30 19:48:00 cri

Kungiyar masu aikin fasahohi na Ulan

Sana'a: Yin wasanni, Fadakarwa, Ba da hidimma

Labari: A cikin shekaru 60 da suka gabata, masu aikin fasahohi a cikin wannan tawaga sun gudanar da aikinsu cikin sahara da fili mai ciyayi, duk da ganin akwai kankara mai tsanani, domin inganta rayuwar makiyaya da fadakar da su tunani da manufofin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin.

Shugaba Xi Jinping: Kungiyar masu aikin fasahohi na Ulan na kasancewar wata tuta a wannan fanni. Ina fatan ku yi zama a wannan yanki a cikin sabon zamani, domin ba da hidimma ga masu kiwon dabobbi da sa kaimi ga aikin kirkire-kirkire a fannin fasahohi, ta yadda za a fitar da ayyuka mafi kyau a wannan sana'a a wannan yanki na Mongoliya ta gida.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China