in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A zamanin yanzu shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yaba da wadannan fararen hula
2018-04-30 19:48:00 cri

Zhuo Changli

Sana'a: Shugabar kamfanin Hasken Rana na samar da hidimar kula da harkokin gida na yau da kullum na birnin Jinan

Labari: A baya ta taba rasa aikinta, amma a yanzu, ita ce shugabar kamfanin Hasken Rana na samar da hidimar kula da harkokin gida na yau da kullum a birnin Jinan, da taimakawa ma'aikata mata fiye da miliyan 1 wadanda suka rasa ayyukansu don su sake komawa aiki.

Shugaba Xi Jinping ya ce, a lokacin da kasar Sin take kokarin samun ci gaba, sana'ar kulawa da harkokin gida na yau da kullum ta kasance tamkar hasken rana ne, wadda ta biya bukatun 'yan cin rani don samun aikin yi, da kuma biyan bukatun da ake da su na kulawa da yara da tsofaffi a birane.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China