in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A zamanin yanzu shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yaba da wadannan fararen hula
2018-04-30 19:48:00 cri

Wu Dajing

Sana'a: Dan wasan gudun kankara mai sauri na gajeren zango, wanda ya samu zinariya a wasan gudun kankara mai sauri na gajeren zango na mita 500 a gasar wasan motsa jiki ta lokacin sanyi ta Pyeongchang ta shekarar 2018.

Labari: Wu Dajing ya shigo wannan sana'ar wasan gudun kankara mai sauri na gajeren zango ne tun lokacin da yake da shekaru 10 a duniya, ya kwashe shekaru 13 yana kokarin tafiyar da wannan aiki. Tun bayan da ya shiga tawagar, ya dukufa kan wannan sana'a kuma ya sha wahaloli iri iri. Da misalin karfe 3 na sanyin safiyar kowace rana, ya fara wasan. Shugaban kasar Sin Xi Jinping: Duk wanda ya sami lambar yabo ta zinariya, to ya sadaukar da kansa sosai.

Ku ne mutane mafi fifiko a wannan sana'a, kun yi iyakacin kokari a gasar wasan motsa jiki ta lokacin sanyi ta Pyeongchang, ina fatan ku yi kokarin samun ci gaba mai armashi a gasar motsa jiki ta lokacin sanyi da za a yi a birnin Beijing a shekarar 2022.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China