in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A zamanin yanzu shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yaba da wadannan fararen hula
2018-04-30 19:48:00 cri

Mi Xuemei

Sana'a: Shugabar sashen kula da masu sayayya na kamfanin tufafi na Xiahushijia na birnin Zhongshan

Labari: Ta zo lardin Guangzhou don neman aikin yi lokacin da shekarunta ya kai 22. Ta fara aiki a matsayin mai gadi na wani kamfanin samar da tufafi har zuwa yanzu da ta zama shugabar sashen kula da masu sayayya na wannan kamfanin samar da tufafi. Ta yi kokari sosai wajen gudanar da aikinta.

Shugaba Xi Jinping ya ce, labarinta ya yi kamar ma'anar sunanta, wato furen Armeniaca mume ya bude bayan da ya zarce lokacin sanyi.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China