in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A zamanin yanzu shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yaba da wadannan fararen hula
2018-04-30 19:48:00 cri

Hu Yifan, Wei Chenyang, Ashar Nu'erte, Wang Han, Jia Lanjun, Dai Rui, Li Yeguang, Dong Xudong

Sana'a: Dalibai 8 na Jami'ar Nankai wadanda suka zama sabbin sojojin rundunar soja ta PLA.

Labarinsu: An haifi wadannan dalibai a lokacin da aka samu zaman lafiya da neman ci gaba, wanda aka samu sakamakon babbar gudummawar da jaruman kasarmu suka ba mu. Kana, a lokacin cikon shekaru 90 na kafuwar rundunar sojan kasar Sin, wadannan daliban 8 sun shiga rundunar soja bisa kiran da kasar ta yi wa al'ummominta.

Shugaba Xi Jinping ya ce, sun nuna kishin kasa sosai bisa ayyukan da suka yi, lamarin da ya zama abin koyi ga matasan Sin. Muna fatan za su samu ci gaba a rundunar sojan kasar, yayin da suke ba da gudummawa ga bunkasuwar kasa yadda ya kamata.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China