in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rundunar sojan Masar ta sanar da samun tarkacen jiragen saman da ya bace
2016-05-20 20:38:48 cri
Da safiyar yau Jumma'a 20 ga watan nan ne rundunar sojan Masar ta sanar da cewa jiragen saman sojan kasar, da jiragen ruwa na aikin ceto, sun tarar da tarkacen jirgin saman nan mai lamba MS804 da ya bace, tare kuma da wasu kayayyakin fasinjojin dake cikin sa, a yankin teku dake da tazarar kilomita 290 daga arewacin birnin Alexander.

Yanzu haka tawagar masu aikin ceto na ci gaba da gudanar da aiki a wannan yanki.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China