in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta tsara sabon shirin bude kofa ga waje
2016-03-05 17:20:51 cri
Bisa daftarin raya kasa na shekaru biyar-biyar na 13 a nan kasar Sin da aka samar, an ce, ya kamata a habaka ayyukanmu na bude kofa ga waje bisa shirin zirin tattalin arziki na siliki da hanyar siliki ta ruwa na karni na 21, ta hanyoyin ciyar da fahimtar juna gaba bisa manyan tsare-tsare, da yin hadin gwiwar zuba jari da ciniki, yayin da ake inganta mu'amalar al'adu a tsakanin Sin da kasashen duniya, ta yadda za a iya gina tsarin hadin gwiwa mai fahimtar juna da kuma mai cimma moriyar juna a tsakanin Sin da kasa da kasa, da kuma bude sabon shafin kasar na bude kofa ga waje. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China