in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin ya bayyana yadda gwamnatin Sin za ta gudanar da ayyukanta a bana
2016-03-05 11:00:31 cri
Yau Asabar 5 ga wata, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana yadda gwamnatin za ta gudanar da ayyukanta a shekarar bana, a yayin da yake ba da rahoto kan ayyukan gwamnatin kasa ta Sin.

Shekarar bana shekara ce ta farko wajen cimma nasarar gina zaman takewar al'umma masu hannu da shuni a nan kasar Sin, sannan muhimmiyar shekarar da za a ciyar da kwaskwarimar tsarin tattalin arziki a nan kasar Sin gaba.

Ya ce a shekarar bana, ya kamata a ci gaba da aiwatar da manufofin bude kofa ga waje, kiyaye zaman rayuwar al'ummomin kasar, yayin da yin rigakafi kan matsalolin da mai iyuwa ne za a gamu da su, ta yadda za a iya ciyar da bunkasuwar tattalin arzikin kasar gaba. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China