in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta ci gaba da aiwatar da manufofin diflomasiyyar ta na musamman
2016-03-05 13:38:33 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana a yau Asabar 5 ga wata cewa, kasar za ta ci gaba da aiwatar da manufofin diflomasiyyar ta na musamman a nan gaba bisa ka'idojin kiyaye zaman lafiya, neman ci gaba, yin hadin gwiwa da kuma cimma moriyar juna, domin kiyaye mulkin kai, tsaro da kuma moriyar nata. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China