Za a kokarta tabbatar da wasu sabbin ka'idodi da tsare-tsaren raya tattalin arzikin kasar Sin a sabon yanayin da ake ciki
Bisa "daftarin shirin shekaru biyar-biyar na 13 na raya tattalin arziki da zaman al'ummar kasar Sin", an nuna cewa, ya kamata aikin yin gyare-gyaren tsarin tattalin arziki ya taka rawar taimakawa aikin daidaita huldar dake tsakanin hukumomin gwamnati da kasuwanni, a kokarin samun babban ci gaba a wasu muhimman fannoni da batutuwa, ta yadda za a iya tabbatar da wasu sabbin ka'idoji da tsare-tsaren raya tattalin arzikin kasar a sabon yanayin da ake ciki. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku