in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Rasha ya zartas da daftarin yarjejeniyar komawar Crimea kasarsa
2014-03-18 16:15:35 cri
Bisa labarin da shafin yanar gizo na wata kafar yada labaran dokokin kasar ta Rasha ya fitar, an ce, a Talatar nan ne shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana amincewa da daftarin yarjejeniyar komawar yankin Crimea cikin tarayyar kasar Rasha. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China