in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnatin Namibiya ta yi shirin kiwon kada karo na farko
2014-01-26 21:05:01 cri
Kwanan baya, ma'aikatar kula da harkokin cinikayya ta kasar Namibiya ta amince da shirin kiwon kada a yankin Kongola da ke lardin Caprivil, wanda za a zuba dalar Amurka miliyan 27 ko fiye da haka kan shirin, kuma shi ne shiri na farko mafi girma na kiwon wannan dabbar ruwa a kasar ta Namibiya.

An ce, gudanar da shirin zai kara azama kan bunkasuwar aikin yawon shakatawa da aikin kiwon dabbobi a wurin sosai, tare da kara samar wa mazauna wurin guraben aikin yi. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China