in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban Sin zai halarci taron koli na kasashen Larabawa da Afirka karo na uku
2013-11-14 20:33:12 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Mista Qin Gang ya sanar a gun taron manema labaru da aka shirya a ran Alhamis 14 ga wata cewa, ministan harkokin jama'a na kasar Sin Mista Li Liguo a matsayinsa na manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci taron koli na kasashen Larabawa da Afirka karo na uku, wanda za a shirya daga ranar 18 zuwa 20 ga wata a kasar Kuwait.(Danladi)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China