in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gano wani makeken filayen mai a kudancin kasar Aljeriya
2013-10-28 14:35:17 cri
Ministan makamashi da ma'addinai na kasar Aljeriya Youcef Yousfi ya furta a jiya Lahadi 27 ga wata cewa, an gano wani makeken filayen mai a kudancin kasar, wanda ya kasance irinsa mafi girma a cikin kimanin shekaru 20 da suka gabata.

Kamfanin dillancin labaru na kasar ya ruwaito Youcef Yousfi na cewa, kamfanin man fetur na kasar ya gano wannan wuri ne a yankin Varkala a cikin Sahara a kudancin kasar, wanda ke da nisan kilomita 122 daga matatar man fetur mafi grima a kasar. An yi kiyasin cewa, yawan danyen mai da wannan matata za ta samar zai kai fiye da ganga biliyan 1.3. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China