in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin tana maraba da ci gaban da aka samu a Afghanistan ta fannin samun sulhu tsakanin al'umma
2013-06-19 16:31:43 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a nan birnin Beijing a yau Laraba 19 ga wata cewa, game da ofishin tuntubar da Taliban da bude a garin Doha, babban birnin kasar Qatar, Sin na maraba da nasara da Afghanistan ta samu wajen samun sulhu da shimfida zaman lafiya a kasar, kuma tana kira ga kasashen duniya da su hada gwiwa wajen tabbatar da ganin cewa, al'ummar kasar Afghanistan su gudanar da harkokin kasarsu yadda ya kamata. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China