in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a mai da muhimmanci sosai kan shawarwari na zagaye na Doha
2013-05-09 16:42:44 cri

Roberto Azevedo wanda aka zabe shi da matsayin sabon babban jami'in kungiyar cinikayya ta duniya WTO ya nuna a ran 8 ga wata cewa, abin da zai sa a gaba bayan ya kama mukaminsa shi ne shawarwarin Doha.

Roberto Azevedo a wannan rana ya shedawa manema labaru cewa, daya daga cikin wasu dalilai da suka sa zai mai da hankali sosai kan shawarwarin shi ne muhimman abubuwa da za a tattauna a cikin shawarwarin za su kawo amfani sosai ga halin da ake ciki yanzu, sannan wani dalili na daban shi ne ba za a iya maido da harkokin WTO ba, sai an kammala shawarwarin. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China