in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ranar yara ta duniya
2015-06-02 16:22:16 cri

Jawabin da shugaban kasar Sin mr. Xi Jinping ya yi a sa'ilin da yake taya yaran kasar Sin murnar zagayowar ranar yara ta kasa da kasa, ya alamunta yadda gwamnatin jamhuriyar jama'ar Sin(people's Republic of China) suke maida hankali bisa kyautata rayuwar yara masamman ma marayu da nakasassu a kasar Sin. Yana da kyau, kasa da kasa su kara sa muhimmanci kuma su kara dagewa ga nuna kulawar masamman ga rayuwar yara a kasashensu, kamar yadda kasar Sin suka yi nisa sosai wajen kyautata rayuwar yara kanana. Kasar Sin akodayaushe tana dagewa ga samar da rayuwa mai karko ga al'ummarta Sinawa yadda yakamata sosai. Daga karshe, ina taya yaran kasar Sin da dukkan yaran kasashen duniya murnar zagayowar ranar yara ta duniya da mdd suka ware ta masamman dan yin dubi sosai game da yadda rayuwar yara take a dud duniya. Kana su ma yaran na kasa da kasa, ina taya su murnar wannan rana ta su, da fatan za su ci moriyar wannan ranar ta bana, amin.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v An kammala mika mulki ga sabuwar gwamnatin Gen. Muhammadu Buhari, cikin nasara 2015-05-31 15:54:12
v Sanarwa! 2015-05-26 09:20:48
v Sabon jaddawalin shiraruwan cri hausa na shekara ta 2015 2015-05-26 09:18:22
v Gaisuwa 2015-05-21 20:20:13
v Sabon lokaci! 2015-05-19 15:41:39
v Godiya ta masamman ga gwamnatin jamhuriyar jama'ar Sin 2015-05-18 15:06:37
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China