A kowace shekara dai dai wannnan lokaci sashen hausa na cri yakanyi bincike tare da yin amfani da ra'ayin masu sauraronsa domin kawoma masu sauraronsa chanjin da ya kamata domin kara kulawa da masu sauraronsa, bashakka samarda shirin safe da zai soma aiki acikin wata mai kamawa wani abine da yazo dai dai da lokaci, ba shakka dukkani ma'aikatan cri sun yi hangen nesa tare da cikawa masu sauraronsa alkawali kamar yadda yakamata, fatarmu anan shine dukkani masu sauraon wannan tasha yakasance zasu amfana da wannan chanji bakida dafata Allah yasa mudace amin. daga,
Shugaba,
Bello Abubakar Malam Gero ,
KMSCRI ta sokoto,
Nigeria.