Ina fata kuna lafiya kamar yadda muke a nan birnin Abuja.
Yau ina so zan sanar. da ku a sashen Hausa cewar matata ta haifa mana 'yan biyu, dukkansu mata. Ina fata zaku sa mu a addu'a. Dukkansu suna cikin koshin lafiya.
Na gode kwarai, Allah Ya taimaka.
Salisu Muhammad Dawanau