Barkan ku da asuba, da fatan kuna lafiya a sashen Hausa na CRI. Cikin kwanakin nan, kuna kawo mana sanarwa game da sabon lokacin da zaku fara gabatar da shirinku na kullum, watau daga ranar 1 ga Yuni da karfe 9 na safe agogon Najeriya. Gaskiya wanna labari ne mai kyau, yayin da kowa zai rungumi sabon tsarin. Godiya gare ku baki daya a CRI Hausa, da fatan Allah Ya taimaka.
Naku, Salisu Muhammad Dawanau