Kasar Sin: An kaddamar da makon yayyata tabbatar da tsaro a Internet
2021-10-12 09:09:23 CRI
Daga ranar 11 zuwa 17 ga wata ne kasar Sin ta gudanar da makon yayyata tabbatar da tsaro a yanar gizo a duk fadin kasar, inda aka shirya mabambantan harkokin ilmantar da jama'a kan tabbatar da tsaro a Internet.