in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shekara maikarewa 2016 da Kumar shekara maikamawa ta 2017 in Allah ya yarda
2016-12-26 15:36:51 cri
Assalamu Alaikum,

Inamai matukar nunafarin cina taredajindadi dasamunsako daga sashen hausa na cri domin bayardanawa raayi akanshekara maikarewa dakuma shekara maikamawata 2016/2017.

Basshakka abubuwadadama such wakana acikin shekara ta 2016 wadanda sukakara jawo hankalin masu sauraron gidan rediyon kasarsin wato cri , wadanda sukakushi,

1.Manyan taruka biyu Na kasar sin Na shekara ta 2016 maikarewa Na NPC da CPPCC,

2.Ziyarar shugaban Nigeria akasar sin acikin shekara ta 2016 maikarewa.

3. Da ziyarar shugaban kasar sin xi jinping akasashen sauxiya da masar.

4. Dataron dandalin Dilpomasiya tsakanin kasar sin da kasashenmu Na Afrikaans ashekara maikarewa.

5.Dakuma bukin cikakar Gidan redion cri shekarru 75 dakafuwa acikinwannan shekara maikarewa.

6. Dakuma cikar wading wadansu maaikatan sashen hausa dasuka mammal a aikinsu da cri wato Malama Fatima innuwa jibbiri da Mamman Ada.

7.Dakuma kamala aikin wakilin sashen hausa Na cri Dame Abuja wato Malam Murtala da Kuma maye gurbinsa sabuwar wakiliya wato Malama Amina dukka cikin wannan shekara mai karewa ta 2016.

8.Harwayau inanuna juyayina taradatunawa da wash saga cikin sinawa wadanda sukarasa rayukansu a Nigeria awurare dab an daban a Nigeria.

9. Tare da afkuwar girgizar kasa awasu yankuna Na kasar sin.

Bashakka mun amfana da shekara maikarewa ta 2016 dimin munsami muhimaman bayanai kaitsaye da ashen hausa Na cri zuwaagaremu masu sauraronku dasukahada lamurra dababandaban Na alamurran yaudakum da sukashafi kasar sin nafiyarmu ta afrika turai amurka dama duniya bakidaya.

Afatarmukuwa Ashekara maikawa ta 2017 tafi wan an shekara maikarewa tareda Tatar dukkanin masusauraron daungigoyinku nawannan Gidan radio zasu amfana fiyedakowace shekara, Nagode Allah yataimaki wan an Gidan redio Na cri da dukkanin maaikatansa da masu saurarensa bakidaya inakuma tayakumurnar shiga sabuwar shekara ta 2017 lafiya ameen wassalam.

Sai ga mai sauraronku a ko da yaushe,

shugaba Bello Abubakar Malam Gero,

Kungiyar Masu sauraron gidan redio cri Hausa ta jihar sokoto Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China