in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sakon taya murna na bikin cika 75 da kafa CRI
2016-12-05 10:03:28 cri

Zuwa ga sashen Hausa na CRI, Bayan dubun gaisuwa dafatan dukkanin maaikatan sashen Hausa na cikin koshin lafiya. Bayan haka inason yin amfani da wannan dama gurin jinjina muku saboda gabatar da dadadan shirye shirye da kuke gabatar mana da kuma rahotanni ta haryar rediyo da shafin zumunta na facebook, banda haka inason yin amfani da wannan dama gurin taya gidan rediyon kasar Sin bikin cika shekaru 75 dafara gabatar da dadadan shirye shirye inai muku fatan alheri da bunkasa a shekaru masu zuwa, sannan ina Malama Kande taya murna akan kyautar data samu akan shirin inbaku ba gida, sannan kuma inaiwa Malam Zhang Murtala barka da komawa birnin Beijing, tare da yiwa Malama Amina barka da kama aiki anan Najeriya musammam ziyarar sabon ambassador kasar Sin a Najeriya dasukayi da ziyartar fadar sarki.

Ina muku fatan alheri, naku a kullum, Abdulkadir Ibrahim Great Wall CRI Listeners Club Kano State Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China