in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ba rabo da gwani ba, maida kamarsa
2016-12-24 11:28:01 cri
Shakka babu a iya lokuttan dana shafe, ina sauraren sashen hausa na CRI, ina jin dadin irin yanda ma'aikatan CRI ke haba-haba da mu, masu sauraro, da wannan nake yiwa tsohon abokin aikin ku Mamman Ada, fatan Alkhairi a duk yanayin da ya tsinci kansa, bisa sadaukar da kansa da yayi, wajen ganin cigaban CRI tun lokacin da ya soma aiki da CRI a 2009 har zuwa wannan shekarar 2016, da yayi ritaya.

Daga Aminu Dankaduna Amanawa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China