in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin ya zama alamar Shanghai
2019-04-22 11:25:45 cri

Rahotanni na cewa, za a kara girman bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na biyu, inda fadin rumfunan nune-nunan kayayyakin kamfanoni zai kai murabba'in mita dubu 300, karin murabba'in mita dubu 30 bisa na bara. Za kuma a ware sassa 5 wato injuna, yin sayayya, kiwon lafiya, abinci da cinikin ba da hidima. Kana akwai wuraren nune-nune guda 7 dangane da zaman rayuwa bisa kimiyya da fasaha, motoci, injuna, na'urorin kiwon lafiya, magani da abubuwa masu gina jiki, zaman rayuwa mai inganci, cinikin ba da hidima, abinci da amfanin gona.

Ana sa ran za a gudanar da karo na biyu na bikin ne a birnin Shanghai daga ranar 5 zuwa 10 ga watan Nuwamban bana. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China