in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana ta samun ci gaba a shawarwari game da yarjejeniyar tattalin arziki da cinikayya tsakanin Sin da Amurka
2019-04-18 21:01:11 cri
Kakakin ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin Gao Feng ya bayyana a yau Alhamis a nan birnin Beijing, cewa an samu sabon ci gaba kan kunshin yarjejeniyar shawarwarin tattalin arziki da cinikayya a tsakanin kasashen Sin da Amurka. Amma har yanzu akwai ayyuka da dama dake bukatar yi, bangarorin biyu za su ci gaba da daukar matakan da suka dace don ci gaba da tattaunawa sosai a tsakaninsu. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China