in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ba ta taba sa kuma ba za ta sa kamfanoni su yi mata leken asiri a wasu kasashe ba
2019-03-15 12:41:38 cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya ce, gwamnatin kasar Sin ba ta taba sa kuma ba za ta sa kamfanoni su yi leken asiri a wasu kasashe ba.

Li wanda ya bayyana hakan yayin taron manema labarai a yau bayan rufe taron majalisar wakilan jama'ar kasar na wannan shekara, ya ce irin wannan danyen aiki ya saba dokokin kasar Sin kuma wannan ba halayyar kasar Sin ba ne. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China