in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta bukaci a cigaba da tattaunawa tsakanin Koriya ta arewa da Amurka
2019-03-15 12:01:06 cri
Firaiministan kasar Sin Li Keqiang, a yau Juma'a yayi kiran a cigaba da tattaunawa, musamman tsakanin Koriya ta arewa (DPRK) da Amurka, domin cimma nasarar warware batutuwan tsaron zirin Koriya.

Kasar Sin ta himmatu matuka wajen ganin an kawar da makaman nukiliya daga zirin Koriya, Firaminista Li ya bayyana hakan ne a lokacin taron manema labarai a yayin rufe taron majalisar wakilan jama'ar kasar (NPC) na wannan shekarar.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China