in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana fatan samun kyawawan sakamako dangane da tattaunawar da ake tsakanin Sin da Amurka
2019-03-15 12:19:19 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya ce yana fatan za a samu kyawawan sakamako game da tattaunawar da ake tsakanin Sin da Amurka, kan batutuwan da suka shafi tattalin arziki da cinikayya.

Yayin wani taron manema labarai da ya gudana bayan rufe taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, Li Keqiang ya ce fatan kasar Sin ita ce, samun sakamakon da za su amfanawa kasashen biyu. Yana mai cewa ya yi ammana shi ne abun da daukacin duniya ke fatan gani. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China