in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta fara rage haraji mai yawa da wasu kudaden da ake biya
2019-03-15 12:15:27 cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana cewa, a wannan shekara kasarsa za ta fara aiwatar da matakan rage haraji mai yawa da wasu kudade da ake biya, a matsayin wani muhimmin mataki na rage matsin lamba ga tattalin arzikin kasar.

Li ya bayyana hakan ne a Jumma'ar nan, bayan kammala taron majalisar wakilan jama'ar kasar na wannan shekara.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China